fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Atletico Madrid ta samu nasara a wasannin La Liga guda 23 a jere karo na farko a tarihi bayan ta lallasa Cadiz 4-0

Tauraron dan wasan Atletico Madrid Jao Felix yayi nasarar cin kwallaye guda biyu yayin da Marcos Llorente da Luiz Suarez suka kara ciwa Diego Simone kwallaye biyu a wasan da suka lallasa Cadiz 4-0 jiya a gasar La Liga.

Nasarar da Atletico Madrid suka yi tasa yanzu sun buga wasannin La Liga guda 23 a jere ba tare da cisu a wasan ba karo na farko a tarihin su, kuma yanzu sun komn saman teburin gasar da maki 17.
Atletico Madrid tayi nasarar cin wasannin ta guda hudu a cikin wasanni biyar da suk gabata tun bayan da kungiyar Bayern Munich ta lallasata 4-0 a gasar zakarun nahiyar turai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kungiyar PSG ta kori kocinta Maurizio Pochettino

Leave a Reply

Your email address will not be published.