fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Atletico ta baiwa Chelsea damar aron dan wasanta Saul Niguez

Saul na daya daga cikin yan wasan da suka lashewa kungiyar Atletico Madrid kofin La Liga a kakar bara, amma yanzu zata bar shi ya sauya sheka.

Dan wasan mai shekaru 26 ya bugawa Atletico wasanni sama da 300 tun bayan daya samu damar shiga tawagar farko ta kungiyar yana dan shekara 17 a shekarar 2012.

Yayin da itama Manchester United keda ra’ayin siyan dan wasan tare da Eduardo Camavinga na kungiyar Rennes.

Saul Niguez: Chelsea among clubs offered Atletico Madrid midfielder on loan

Saul was part of Diego Simeone’s title-winning side last season but will be allowed to leave the club this summer.

Karanta wannan  Kungiyar PSG ta kori kocinta Maurizio Pochettino

The 26-year-old has made more than 300 appearances for Atletico since breaking into the first team as a 17-year-old in 2012.

Manchester United have been watching the midfielder, along with Eduardo Camavinga from Rennes.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.