fbpx
Friday, February 26
Shadow

Aubameyang ne ragamar kungiyar Arsenal, Mikel Arteta bayan dan wasan nashi ya zira kwallaye uku karo na farko a gasar Premier League

Tauraron dan wasan Arsenal Aubameyang ya zira kwallaye uku karo na farko a gasar Premier League a wasan da suka lallasa Leeds United daci 4-2 jiya.

Wanda hakan yasa yanzu Aubameyang yaci kwallaye 5 kenan a cikin wasanni hudu da suka gabata fiye da kwallayen daya ci a wasanni 16 da suka gabata inda yake shan gwagwarmaya a wannan kakar.

Kuma bayan an tashi wasa kocin shi Mikel Arteta ya bayyana cewa Aubameyang ya dawo kamar yadda yake sabida yana jajircewa a wasanni da kuma atisayi sannan shine ragamar kungiyar Arsenal baki daya.

Mikel Arteta believes Pierre-Emerick Aubameyang is back to his normal self after registering his first Premier League hat-trick in Arsenal’s 4-2 win over Leeds.

Pierre Emerick Aubameyang now has five goals in his last four Premier League appearances, more than he had scored in his previous 16 games, and after a difficult season at the Emirates, is rediscovering the form that made him Arsenal’s key man in previous years.

And his manager Arteta says Aubameyang has shown both in training and on the pitch that he is back to his best, and that the 31-year-old holds the key to Arsenal’s success going forward.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *