fbpx
Saturday, September 19
Shadow

Aubameyang ya sakawa Kwantirakin shekaru 3 hannu a Arsenal

Tauraron dan kwallon Arsenal, Pierre Aubameyang ya amince da ci gaba da zama a kungiyar har nan da shekaru 3.

 

Dan Kasar Gabon me shekaru 31 ya ciwa Arsenal kwallaye 72 a wasanni 111 da ya mata, ya bayyana cewa yana son cin karin kofina da kungiyar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *