Kashim Shettima, abokin mataimakin Bola Ahmad Tinubu wato dan takarar shugaban kasa na APC, zai aurar da ‘yarinsa a karshen wata.
Za a daura auten Fatima Kashim Shettima da Sadiq Ibrahim Bunu ne ranar asabar 30 ga watan Yuli a jihar Maiduguri.
Yayin da Kashim Shettima yace yana gayyatar ‘yan uwa da abokan arziki zuwa taron bikin na ‘yar sa.