fbpx
Thursday, June 8
Shadow

Auren ‘yar shekaru 13 da na yi be sabawa doka ba>>Sanata Sani Yariman Bakura

Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Sani Yariman Bakura ya bayyana cewa, bai sabawa doka ba auren ‘yar shekaru 13 da yayi.

Sanatan ya bayyana hakane a ganawarsa da manema labarai na gidan talabijin din Channels TV inda yace a Najeriya babu dokar da ta kayyade shekarun aure.

Yace a lokacin da yayi auren, hukukar NAPTIP ta so hukuntashi amma da ta gane cewa bai aikata laifin komai ba sai ta kyaleshi.

A shekarar 2009 ne dai Yarima ya auro matar ‘yar kasar Egypt wadda hakan ya jawo cece-kuce.

 

Yarima na daga cikin ‘yan jam’iyyar APC da suka fito takarar shugaban kasa.

Former Zamfara governor and presidential aspirant under the All Progressives Congress (APC), Sani Yerima, says he did nothing wrong marrying a 13-year old girl.

Mr Yerima justified marrying a 13-year-old Egyptian girl when he appeared on Channels TV on Tuesday

The 2009 marriage generated much criticisms among child rights activists at the time but Mr Yerima insists he did not contravene any Nigerian law.

Karanta wannan  Shin da gaske Tinubu ya bayar da umarnin bude iyakokin Najariya? Hukumar Kwastam ta yi bayani akan hakan

“If I had done anything wrong, I would have been tried in court. NAPTIP wanted to try the case and they dropped the matter because I didn’t do anything wrong,” Mr Yerima said.

He added that “there is no law in Nigeria that determines when and how you get married. Muslims have Sharia, the Christians I don’t know what their doctrines say.”

A two term governor of Zamfara State between 1999-2007, Mr Yerima, was the first governor to introduce Sharia Law later enforced in 12 northern states of Nigeria.

Critics argue that introduction of Sharia Law might have reinforced the bedrock of Islamic fundamentalism in the country.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *