Wednesday, July 24
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyo:An kama Jami’in Hizbah a Kano cikin masu tallata aikin Lùwàdì da Màdìgò

Kalli Bidiyo:An kama Jami’in Hizbah a Kano cikin masu tallata aikin Lùwàdì da Màdìgò

Abin Mamaki
Rahotanni daga jihar Kano na cewa an kama wani da ke ikirarin shi jami'in Hisbah ne dake tallata ayyukan luwadi da Madigo a jihar. Mutumin wanda yace sunansa, Idris Ahmad shine ke kula da bangaren kula da lafiya na Hisbah,kamar yanda yace. https://twitter.com/el_uthmaan/status/1810342666774675604?t=hpiM9y6MP0wWVga3p1XMKw&s=19 An ganshi a wani Bidiyo yana bayyana cewa, 'yan Luwadi da Madigo suma mutanene kamar kowa kuma ya kamata a canja dokar data ce a rika hukuntasu har tsawon shekaru 14 da Gwamnatin tarayya ta saka. A lokacin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ne dai aka yi wannan doka inda yace ba zai amince da yarjejeniyar halatta Luwadi da Madigo ba. Saidai bayan yekuwa akan waccan magana da Idris Ahmad yayi, an kamashi. Bayan da aka kamashi, ya bayy...
Sadiya Haruna Ta Grime Ni, Shekaru Na 35 Ita Kuma Shekarunta 48, Kuma Kafin Mu Rabu Na Ba Ta Hakuri Ya Fi Sau Milyan Duk Da Cewa Ita Ta Yi Min Laifi, Saboda Na Kama Ta Tana Cin Abinci Da Wani Gardi Da Muharraminta Ba, Cewar G-Fresh Al’Amin

Sadiya Haruna Ta Grime Ni, Shekaru Na 35 Ita Kuma Shekarunta 48, Kuma Kafin Mu Rabu Na Ba Ta Hakuri Ya Fi Sau Milyan Duk Da Cewa Ita Ta Yi Min Laifi, Saboda Na Kama Ta Tana Cin Abinci Da Wani Gardi Da Muharraminta Ba, Cewar G-Fresh Al’Amin

Abin Mamaki, Auratayya, G-Fresh Al'amin
Sadiya Haruna Ta Grime Ni, Shekaru Na 35 Ita Kuma Shekarunta 48, Kuma Kafin Mu Rabu Na Ba Ta Hakuri Ya Fi Sau Milyan Duk Da Cewa Ita Ta Yi Min Laifi, Saboda Na Kama Ta Tana Cin Abinci Da Wani Gardi Da Muharraminta Ba, Cewar G-Fresh Al'Amin. Lamarin dambarwar Auren G-Fresh Al'amin da matarsa Sadiya Haruna ya zama babban batun tattaunawa a kafafen sada zumunta da yawa. A baya dai Hadiza Gabon ta yi hira da Sadiya Haruna a kafarta ta YouTube inda kuma ta sake gayyato Shima G-Fresh din ta yi hira dashi.
DAMBARWAR MASARAUTAR KANO: Lauyoyin Sarki Aminu Ado Bayero Sun Janye Daga Tsaya Masa

DAMBARWAR MASARAUTAR KANO: Lauyoyin Sarki Aminu Ado Bayero Sun Janye Daga Tsaya Masa

Duk Labarai
DAMBARWAR MASARAUTAR KANO: Lauyoyin Sarki Aminu Ado Bayero Sun Janye Daga Tsaya Masa Daga Bashir Gasau Babbar Kotun Jihar Kano me Lamba 7 dake zamanta a sakatariyar Audu Baƙo, ƙarƙashin jagorancin me shari'a Amina Adamu Aliyu, ta ce tana da hurumin sauraron ƙarar da Gwamnatin Kano da sauran wasu ɓangarori suka shigar. Alkaliyar ta bayyana hakan ne a lokacin da take yin ƙwarya-ƙwaryar hukunci akan batun hurumin kotun, a yayin zaman kotun na yau Alhamis harma ta ayyana ranar 15 ga watan nan da muke ciki a matsayin ranar da za ta ci-gaba da sauraron Shari'ar. Toh sai dai bayan ƙwarya-ƙwaryar hukuncin kotun, Lauyoyin Sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero suka fice daga kotun harma kuma bayyana cewa, zasu je su zauna da sarkin domin neman sabbin lauyoyin da zasu ci-gaba da ...