fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Author: Wakiliyarmu Wakiliyarmu

Sabuwar Wakar Umar M. Shareef ta Fatima Zahara

Nishaɗi
A jiya ne fitaccen mawaki kuma jarumin wasan Hausa na kannywood Umar M Shareef ya Saka wani takaitaccen bidiyon sabuwar wakar shi a shafin shi na instagram. https://www.instagram.com/p/B68j5fdAbme/?igshid=185oahrbwp9mt Wakar kenan mai taken Fatima Zarah . https://www.instagram.com/p/CAv8ZfeAkmi/?igshid=hz18g3lw45p0 Da dukkan alamu wakar jarumi Umar zata Samu karbuwa saboda yadda mutane ke maga akanta.
Duk wanda yace zai hana Ibada to ya tanadi abinda zai fadawa Allah ranar Kiyama>>Mustapha Nabraska

Duk wanda yace zai hana Ibada to ya tanadi abinda zai fadawa Allah ranar Kiyama>>Mustapha Nabraska

Nishaɗi
Fitaccen jarumin kannywood Mustapha na Baraska ya wallafa ashafinshi cewa suna godiya ga gwamnonin da suka bude masallatansu kamar su gwamnan jahar Barno, Farfesa Baba Gana Umara Zulum da  gwamnan jahar jigawa, Alhaji Badaru Abubakar domin gudanar da ibadu ya kuma Kara da cewa duk Wanda ya hana ibada ya tanadi abinda zai fadawa Allah.   Ga abinda yace kamar Haka:   "Assalamualaiku godiya ta tabbata ga Allah subhanahu wata'ala Muna Kara godiya ga gwamnonin da suka fahimci addinin allah da alumar musulmi,alumar annabi Muhammad sallallahu alihiwasallam,suka fahimci talaka musamman gwamnatin jahar barno farfesa baba gana umara zulum da kuma gwamnan jahar jigawa alhaji badaru abubakar yadda suka amsakirn malamai da aluma suka Ku ma amince zasubude masallatai domin aje ...