fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Ba a son ranmu muka muka bude makarantu ba>>Gwamnatin tarayya

Ministan Ilimi, Adamu Adamu ya bayyana cewa ba’a son ran gwamnatin tarayya aka bude makarantu ba. Ya bayana hakane a jiya, Litinin yayin ganawa da manema labarai.

 

Yace a bangaren gwamnatin tarayya ta yi zama sannan kuma ta amince cewa ba za’a bude makarantun ba.

 

Yace amma mafi yawancin makarantun na karkashin gwamnatocin jihohi ne dan haka gwamnatin tarayya bata da iko da mafi yawa kuma jihohin sun dage sai an bude makarantun shiyasa suka bude.

“We sat down, looked at the figures and we took the decision that schools should not open. Unfortunately, we have to state this because it is supposed to be a collective decision, but you must understand that the schools we are talking about, the Federal Government has only about 100 out of thousands of schools.

 

The schools are under the jurisdiction of states and just as the PTF was unanimous in saying that schools should not open, states were unanimous that schools should open. So, we have to compromise and as PTF we shall monitor what is happening on a daily basis. There could be some review again”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *