fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Ba Abinda Zan Iya Yi Akan Karin Harajin Katin Kira Na Wayar Salula, Cewar Minista Sheik Pantami

Ministan Sadarwa, Sheik Pantami ya bayyana cewa, ba zai iya fadin komai ba, gami da harajin da ka sa a kudin kira na wayan selula.

Sheik Pantami ya ce maganar sa haraji ba ya karkashin ofishin sa.
“Ma’aikatar sadarwa, ba ta da ikon kara kudin caji ko na kira, ko saka haraji a kira.
Wannan yana karkashin hukumar haraji ce ta kasa.
Ya kara da cewa, masu korafi a kai da su garzaya zuwa hukumar haraji ta kasa, wato FIRS domin mika korafin su.
‘Yan Nijeriya na korafi game da karin haraji, da gwamnati ta yi akan kudin kira, a wayan selula a kasar nan.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  Idan APC ta yi kiskuren tsayar da dan kudu takara to Kwankwaso ne zai lashe shugaban kasar Najeriya>>Inji Orzu Kalu


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.