Mabiyan Peter Obi na shirin gudanar da gagarumin zagaye a jihar Kaduna a yau ranar litinin na mutane miliyan biyu amma gwamnan jigar ya hanasu.
Inda gwamna El Rufa’i yace masu ba dai a jihar Kaduna ba domin baya tunanin ko mutane dari biyu zasu samu hadda wa’aynda suka lallabo suka shigo jihar a daren jiya.
Gwamnan ya bayyana hakan ne a safiyar yau ranar litinin inda yace shi wallahi tallahi dariya ma suke bashi.