fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Ba daidai bane ‘yan Arewa su fara kaiwa ‘yan Kudu harin Ramuwar gayya>>Hakeem Baba Ahmad

Sakataren yada labaran Kungiyar Dattawan Arewa, Hakeem Baba Ahmad ya bada shawarar cewa ba daidai bane ‘yan Arewa su fara tunanin kaiwa ‘yan Kudu harin ramuwar gayya ba.

 

Yace  abinda ya kamata shine a nemi kowane dan Najeriya a duk inda yake a rika girmamashi.

 

Ya nemi shugaban kasa da Gwamnoni su dauki matakan gaggawa saboda ana neman tada Fitina a kasar a karkashin kulawarsu.

Attacking innocent southerners living in the north will not be the right response to attacks on northerners in the south.We should demand that Nigerians, wherever they are, must be protected.President and Governors:Do something,NOW!They are setting the country on fire under you!

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *