fbpx
Monday, March 1
Shadow

Ba fulani Makiyaya bane ke kawo mana hari a kasashen yarbawa ba>>Gwamnan Ogun ya fasa kwai

Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun ya bayyana cewa ba fulani Makiyaya bane ke kaiwa jama’ar Yarbawa hari ba.

 

Ya bayyana hakane a fadar shugaban kasa, bayan ganawar da yayi dashi inda ya bashi ba’asi kan matsalar tsaron Jiharsa.

 

Yace Sarkin Filanin Yewa ya fishi ji  yarbanci kuma Fulani Makiyaya ba masu laifi bane, wasu ‘yan ta’adda ne dake satar shanu suke kai musu hare-haren.

 

Yace suma kafafen watsa labarai basa kyautawa saboda yanda da an aikata abu sai su dorawa Fulanin.

 

“The Fulanis have lived with us in Ogun State for hundreds of years peacefully.

 

“The Sarkin Fulani from that particular corridor speaks Yoruba better than I do.

 

“One of the problems we have realised is ethnic profiling. Criminals are criminals. Our people have had a problem with drawing the line between peaceful Fulani people who are traditionally herdsmen and bandits, who are cattle rustlers.

 

The media houses are not particularly helping us. It beats me why somebody will be in such a hurry to spread fake news. We don’t have any country apart from Nigeria. There must be stiff penalty for people propagating fake news because fake news is threatening the unity of this nation.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *