A dazune dai kungiyar Musulmai ta Sokoto ta baiwa Bishop Kuka zabin ko dai ya baiwa Musulmai hakuri kan sakonsa na ranar Kirsimeti ko kuma ya bar Sokoto.
A martani ga wannan sako, Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa, ba barazanar kora ya kamata awa Bishop Kuka ba.
Yace kamata yayi a zauna dashi a tattauna ta yanda za’a kureshi da hujjoji.
My Dear Muslim Forum Sokoto,go in peace and meet Kukah in his Parish,engage him in a debate and defeat or win him over with your superior argument;be a tolerant host,no need to threaten or ‘expel him’.Don’t set a precedent for “Quit noticing the messenger”
Thank you.