fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Ba kudin ku muke so ba, Budurcinta muke so>>’Yan kungiyar Tsafi da suka sace wata Budurwa a Bauchi

‘Yan kungiyar Tsafi da suka sace wata budurwa a Jihar Bauchi sun bayyanawa iyayenta cewa ba kudinsu suke so ba, Budurcinta suke so.

 

Matashiyar me kkmanjn shekaru 20, Patience Emmanuel dake ajin farko na jami’ar jihar Bauchi ta bace ne bayan da ta ziyarci gidan dan uwan babanta tana kan hanyar komawa gida.

An kira wayarta shiru, aka aika mata sakon waya, a nanne sai aka aiko da sako cewa kuna tunanin zasu sake ganinta?

 

Kada ku damu ba kudinku muke so ba, Budurcinta muke so, kuma kada ma ku fara nemanta, kamar yanda mahaifin nata ya shaidawa majiyarmu.

Karanta wannan  'Yan ta'addan ISWAP sun dauke manoma shida a jihar Borno

 

Daga baya an sako aika sako cewa ta Mutu.

 

Mahaifin nata yace sun kai korafi wajan ‘yansanda inda suka dukufa da addu’a. Me magana da yawun ‘yansandan jihar, Gambo Isa ya bayyana cewa suna kan binciken lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.