fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Ba nawa bane, Haya nake>>Diyar mataimakin shugaban kasa, Kiki Osinbajo ta yi magana kan zargin sayen gidan Miliyan 800 a Abuja

Hadimin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan,  Jackson Ude da ya zargi mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo da karbar Biliyan 4 a hannun mukaddashin shugaban EFFC, Ibrahim Magu ya kuma zargi diyar shugaban kasar da kashe Miliyan 800 akan wani shagonta.

 

Yace ya kamata a tambayeta ina ta samu Miliyan 800 data zuba a shagonta dake Abuja.

 

Saidai Kiki ta ta mayar da martani inda tace tana mamakin babban Mutum kamarsa da yana da diya kamarta zai kirkiro karya ya jingina mata.

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Gwamnoni zasu gana da shugaba Buhari ranar laraba kan matsalolin kasa musamman tattalin arziki

 

Tace shagon ba nata bane, haya take.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.