Ba ni bace Harira wacce aka kashe ita da yaranta a Anambra please, ni sunana Fadila Kurfi kuma ban taɓa zuwa Anambra ba, ku daina yaɗa labarin ƙarya kaina.
Daga Fadila H. Kurfi (GOLDEN PEN 🖋)
Ku taya ni sharing don Allah ana ta kirana wai nice aka kashe