fbpx
Monday, August 8
Shadow

Ba ni da hannu a rashin tsaron jihar Katsina – SSG, Dakta Mustapha Inuwa

Sakataren gwamnatin jihar Katsina (SSG), Dakta Mustapha Inuwa, ya nisanta kansa daga duk wata alaka da ‘yan bindiga da rashin tsaro a jihar.

Inuwa ya bayyana haka ne a lokacin da yake amsa tambayoyin manema labarai a ranar Laraba a Katsina bayan bayyana sha’awar sa ta tsayawa takarar gwamna.

Tun da farko dai, ya gabatar da wasikar sanar da burinsa ga shugabannin jam’iyyar APC na jihar.

Ya kara da cewa, shi ma an taba yin garkuwa da yan uwansa wadanda sai da aka biya kudin fansa domin aka sake su.

Karanta wannan  Yadda wani matashi a jihar Kano ya kusa kashe kansa saboda shugaba Buhari yaki yin murabus

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.