fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

“Ba ruwanku idan APC ta zabi Musulmi da Musulmi”>>Bashir Ahmad

Tsohon hadimin shugaba Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad yace masu yiwa APC cecwekuce akan zabar Musulmi da Musulmi su shiga taitayinsu.

Ya wallafa hakan ne a shafinsa na Twitter kuma yayi wannan maganar ne musamman saboda ‘yan jam’iyyar hamayya na PDP dake masu katsalandan.

APC dai har yanzu tana kan bakarta na zabar Musulmi a matsayin mataimakin Tinubu amma Kirista sunki amincewa inda sukace ba ayi masu adalci ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: 'yan bindiga sunyi garkuwa da shugaban 'yan sanda a jihar Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published.