fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Ba sai na zama me karfi kamar Cristiano Ronaldo ba sannan zan iya mulkar Najeriya ba>>Tinubu

Me neman tikitin tsayawa takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, baya bukatar ya zama me karfi kamar Cristiano Ronaldo kamin ya zama shugaban kasan Najeriya.

 

Ya bayyana hakane yayin ganawa da Delegates a Jihar Ondo inda hakan martanine kan surutun da ake game da lafiyarsa.

 

Yace ba yana neman takarar shugabancin Najeriya bane dan ya samu kudi saidai kawai dan ya samu ya ciyar da Najeriya gaba.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan ta'addan siyasa sun tayar da hankulan al'umma sun hana su yin rigistar katin zabe a jihar Osun

Leave a Reply

Your email address will not be published.