fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Ba za a taba samun zaman lafiya a Najeriya ba har sai talaka ya sayi bindigar da zai riga kare kansa, cewar fasto David Ibiyeomie

Fasto David Ibiyeomie ya shawarci ‘yan Najeriya cewa su sayi bindugu su riga kare kansu akan harin da ‘yan bindiga ke kawo masu.

Faston ya bayyana hakan ne a cocina dake jihar Patakwal inda yace musamman ‘yan arewacin Najeriya sunfi kowa shan wahala.

Kuma shi yana ganin cewa ba za a taba samun zaman lafiya a Najeriya ba har sai talaka ya sayi bindigar da zai riga kare kansa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe insfetoci biyu tare da wani dan Indiya a wani kamfani dake jihar Imo

Leave a Reply

Your email address will not be published.