fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Ba za fa mu taba yadda ba, Har yanzu babu me Coronavirus/COVID-19 ko daya a Kogi, Tallar cutar kawai ake>>Inji Gwamnatin jihar Kogi

Gwamnatin jihar Kogi ta ci gaba da nacewa akan bakarta na cewa babu ko da mutum 1 dake da cutar Coronavirus/COVID-19 a jiharta.

 

Yace ba zata baiwa NCDC goyon baya a bayyana mutanen karya da cewa wai suna dauke da cutar Coronavirus/COVID-19 ba duk da yawan masu cutar da ake samu a Najeriya.

 

Kwamishinan yada labarai na jihar, Kingsley Fanwo ne ya bayyana haka a ganawar da yayi da Independent inda ya kuma musanta zargin NCDC na cewa Gwamna Yahaya Bello na musu zagon kasa a aikinsu.

 

Yace gwamna Yahaya Bello ba wai ya ki bada hadi  kai a samar da tsarin Lafiya bane amma yaki bada hadin kai ne a yi karya dashi. Yace ai a baya, NCDC ta yabawa jihar Kogi kan yakar zazzabin Lassa wanda nesa ba kusa ba ya fi cutar Coronavirus/COVID-19 da ake tallatawa. Yace kawai dai Gwamnan Kogi ya ki bada hafin kaine a yi yaudara.

The governor is only hostile to falsehood. He is not hostile to genuine intent at ensuring safety and public health. NCDC had worked with Kogi State on the issue of Lassa fever.

 

“They commended the structures we put in place to be able to curtail Lassa that is even far more dangerous than COVID-19 which they are marketing at the moment. They know that Kogi is very committed to the issue of public health.

 

“So, if they are saying we are hostile, I think it is a way of saying that we are not cooperating with them to declare false figures in the state,” he stressed

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *