Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyanawa takawaransa na jihar Rivers, Nyesome Wike cewa ba zai ci shugabancin Najeriya ba a shekarar 2023.
Gwamna Wike ya je jihar Kano inda ya kuma kaiwa Gwamna Ganduje ziyara sannan ya nemi goyon bayansa kan takarar da yake nema.
Saidai Gwamna Ganduje a jawabinsa bai tsaya boye-boye ba, ya gayawa Gwamna Ganduje cewa ba fa zai ci zaben shugaban kasa ba, faduwa zai yi.
Saidai yace yana jinjinawa Wiken kasancewar yana da kargin gwiwar fitowa ya nemi takarar