fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Ba zamu amince da mukamin mataimakin shugaban kasa ba a 2023>>Iyamurai

Tsohon gwamnan Jihar Delta, Luke Ochulor ya bayyana cewa ba zasu amince da mukamin mataimakin shugaban kasa ba a shekarar 2023.

 

A hirarsa da Sunnews ya bayyana cewa, shekarar 2023 ce ta Inyamurai zasu nunawa Najeriya cewa suma zasu iya mulkin kasarnan.

 

Yace lokacin neman rabewa da wani ya kare, kawai shugaban kasa zasu nema. Hutudole ya fahimci cewa, tsohon gwamnan yace Inyamurai su daina tunanin zama mataimakin shugaba  kasa da tunanin daga baya sai su zama shugaban kasa.

“the time of playing a second fiddle to anybody is over, they should just go for the slot instead of the political calculation of being a deputy and becoming a president afterward.

 

“It will be a wishful thinking saying let’s be deputy to this person, do you know what will happen in the next two years, I think it is better for an Igbo man to stand his ground to go straight for the presidency, does it means they have the intellectual capacity to manage the country more than the Igbo,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *