fbpx
Friday, July 1
Shadow

Ba zamu bari Buhari ya mana dauki dora ba>>Inji Sanata Dino Melaye

Sanata Dino Melaye na jihar Kogi ya caccaki shugaban kasa, Muhammadu Buhari kan cewar da yayi zai fitar da wanda zai gajeshi.

 

Sanata Melaye yace Buhari ba wanda zai gajeshi ya kamata yace zai fitar ba.

 

Kamata yayi yace zai fitar da dan takarar jam’iyyar su ta APC. Yace a shirye suke su kare martabar Najeriya ba zasu bari a musu karfa-Karfa ba.

 

Ya bayyana hakane a cikin wani bidiyo kamar yansa ya saba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Lalata suke yi damu suna suna bamu kwaya suna dukanmu kamar dabbobi, cewar matar da aka kaita kasar Mali don yin aiki mai tsoka

Leave a Reply

Your email address will not be published.