fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Ba zamu ci zabe ba idan har ba Musulmai muka tsayar ba, shugaban APC ya cewa Kiritoci su kwantar da hankalinsu

Shugaban jam’iyar APC mai mulki, Abdullahi Adamu yayi kira ga mabiya addinin kirista cewa su kwantar da hankukansu kan zabar musulmi da musulmi sa APC tayi a matsayin ‘yan takararta na shugaban kasa.

Taohon gwamnan jihar Nasarawa ya bayyana hakan ne ranar laraba bayan ya gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari a Daura.

Inda yace Kiristocin Najeriya kar suji komai Allah ne ya kawo hakan kuma idan basu yi hakan ba to fadi zabe zasu yi sai yasa suka tsayar da Musulmai.

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya ba zata iya aro kudi ta biyawa ASUU bukatunta ba, tace iyaye su roki kungiyar malaman ta janye yajin aiki

A ranar lahadin data gabata ne dan takarar shugaban kasar na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya tsayar da tsohon gwamna jihar Borno, Kashim Shettima a matsayin abokin takararsa na zaben 2023.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.