fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Ba zamu roki kungiyar malamai ta ASUU ta janye yajin aiki ba, iyayen dalibai suka mayarwa gwamnatin tarayya martani

Iyayen dake cikin kungiyar malamai da kuma iyaye ta NAPTAN sun bayyana cewa ba zasu roki ASUU ta yanje yajin aiki ba.

Shugaban kungiyar, Alhaji Haruna Danjuma ne ya bayyana hakan yayin dayake ganawa da manema labarai na Vanguard,

Biyo bayan furucin da karamin ministan kwado, Fetus Keyamo yayi na cewa su roki malaman su janye yajin aiki domin yaransi su koka makaranta.

Inda Alhaji Haruna Danjuma ya bayyana cewa ba zasu taba rokar ASUU smta janye yajin aiki ba har sai gwamnati ta waiwaye bukatun nasu.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.