fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Ba zamu samu tsira ba har sai an yiwa kowa rigakafin Coronavirus/COVID-19>>Boss Mustapha

Sakataren gwamnatin tarayya wanda kuma shine shugaban kwamitin yaki da cutar Coronavirus/COVID-19, Boss Mustapha ya bayyana cewa, sai idan an yiwa kowa rigakafin Coronavirus/COVID-19 ne sannan za’a tsira saga cutar.

 

Ya bayyana hakane wajan kaddamar da yiwa mutane Allurar rigakafin inda yace a daina nuna kyama ga rigakafin.

 

Yace ta hanyar Rigakafinne zamu iya baiwa kan mu da na kusa da mu kariya daga cutar.

 

“For us in Nigeria and indeed nations of the world, the lessons to be drawn from this lack of discrimination by the virus are numerous. They include the fact that we must approach the vaccine phase with the unity of purpose.

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya zata dauki ma'aikata miliyan 1 su yi aikin kidaya

“We must understand that nobody is safe until everyone is vaccinated. We must recognise that vaccine hesitancy will impact negatively on our lives and those of our loved ones if allowed to foster.

“We must demonstrate at all times that this is a war for the survival of everyone. We must believe our government on the safety and efficacy of the vaccines brought to Nigeria.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.