fbpx
Monday, August 15
Shadow

Ba zamu tilastawa memebobinmu zama a APC ba sannan kuma ba zamu hana kowa sauya sheka ba, cewar Abdullahi Adamu

Shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Adamu ya bayyana cewa ba zasu hana kowa sauya sheka ba kuma ba zasu tilastawa membobinsu cewa dole su kasance a jam’iyyar ba.

Abdullahi Adamu ya bayyana hakan ne a ziyarar daya kaiwa gwanmana jigar Nasarawa Abdullhahi Sule.

Inda yace maganar sauya sheka ba sabon abun bane a kasa Najeriya misamman a halin da suje ciki na yanzu.

Kuma gabadaya membobinsu ba yaro saboda haka babu wanda zasu hana suya sheka domin duk sun san ya kamata.

Kuma jikin shi na bashi cewa sune zasu yi masarar lashe zabe mai shekarar 2023.

Leave a Reply

Your email address will not be published.