fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Ba zamu yadda da saka ido kan shafukan sada zumunta ba>>Kungiyar Kiristoci ta CAN

Kungiyar Kiristoci ta CAN ta sanar da cewa zata ba zata amince da saka ido a shafukan sada zumunta da gwamnati ke shirin yi ba.

 

Ta bayyana cewa zata yaki wannan aniya ta gwamnati. Tace akwai matasan da ta shafukan sada zumunta suke aiki kuma suke samun abin gudanar da rayuwarsu.

 

CAN tace amfanin shafukan sada zumunta yafi rashin Amfaninsu yawa dan haka kamata yayi gwamnatin ta samar da wata hanya ta daban wajan ganin ta kula da matasan karni na 21 da suka saba da amfani da shafukan sada zumunta.

 

Tace wannan yunkuri zai iya kaiwa ga gwamnati ta tunzura matasa su sake ballewa abinda ka iya kaiwa rikici.

 

Shugaban bangaren matasa na CAN, Postle Nyeneime Andy ne ya bayyana haka a ganawa da manema labari.

 

“Social media is a strong platform that can be used to sharpen discussions, even though it has negative side. Millions of people make their daily living from social media, even when some people claim that it destroys. Millions of others are also learning from social media.

Karanta wannan  Bideyo: Kalli rawar da gwamna Wike yayi yayin dayake kaddamar da babbar hanyar daya yi a jihar Patakwal

 

“In fact, Facebook seems to be the strongest religion in the world. The fact that there are few negative side to it does not mean that there are no good sides. Undoubtedly, the positive side of social media outweighs the negative side.”

 

Andy, however, condemned the shooting of unarmed people who were protesting the brutalities of the Police particularly the Special Anti-Robbery Squad (SARS) at Lekki Toll Plaza.

 

He asked the government to ensure that the promises they made to the youths regarding the reform of the Police is fulfilled, as well as improved governance system that would be beneficial to Nigerians.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.