fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Ba zan iya janye kowa takarar shugaban kasa ba>>Tinubu

Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, ba zai iya janyewa kowa takarar shugaban kasar da yake ba.

 

Tinubu ya bayyana hakane a ganawar da yayi da masu tantance masu zabe na jam’iyyar inda ake tunanin a samu dan takara daya maimakon a yi zaben fidda gwani.

 

Saidai ga dukkan alamu hakan ba zata samu ba lura da irin wannan ra’ayi na Bola Ahmad Tinubu.

 

Jam’iyyar dai na ci gaba da tantance ‘yan takarar nata kamin shiga zaben fidda gwani.

Leave a Reply

Your email address will not be published.