fbpx
Friday, March 31
Shadow

Ba Zan Sake Yin Aure Ba Har Duniya Ta Nade, Cewar Adam A. Zango

Ba Zan Sake Yin Aure Ba Har Duniya Ta Nade, Cewar Adam A. Zango

Jarumin masanaantar shirya fina-finan Hausa na Kannywood Adam A Zango, ya bayyana cewar ya gama yin Aure a duniya saboda aure-auren ya ishe shi.

 

Cikin yanayi na damuwa damuwa Jarumin yake bayyana hakan zaure a cikin Motar sa.

 

A cikin maganganun sa Jarumin yana magana ne da alamar babsa tare da matar sa, yana mai cewa tunda an zabi aikin da take yi a kan zaman aure to shi bashi data cewa.

Karanta wannan  Jami'an Tsaro A Abuja Sun Bude Wuta Kan Mabiya Shi'a Masu Zanga-Zangar A Sakarwa Sheik Zakzaky Fasfo Dinsa

 

jarumin ya shelanta cewar akwai matsala shi ya sa yake yin aure da zarar ya rabu da mace don kaucewa matsala.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *