fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Ba zan taba bari a lalata Najeriya ba>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a ranar Talata ya bayyana cewa, ba zai taba bari a lalata Najeriya ba.

 

Ya bayyana cewq ba zai bari wani mutum daya ko kungiya su lalata kasarnan ba.

 

Shugaban ya kuma yi kira ga ‘yan Najeriya kada su sake su baiwa masu son lalata kasar hadin kai.

 

Shugaban ya bayyana hakane yayin shan ruwa da gwamnoni da ministoci da kuma manya-manyan jami’an Gwamnati.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Duminsa:Murtala Sule Garo na shirin komawa NNPP

Leave a Reply

Your email address will not be published.