Gwamnan jihar Rivers, Nyesome Wike ya bayyana cewa, ba zai yadda da mukamin Mataimakin shugaban kasa ba a 2023.
Wike ya bayyana hakane inda yace shugaban kasa kawai yake so kuma shi zai nema.
Ana rade-radin cewa, gwamna Wike ka iya zama mataimakin shugaban kasar daya daga cikin ‘yab takarar PDP.
Amma gwamnan ya karyata hakan inda yace, shima shugaban kasa yake nema.