fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Ba zan taba zama mataimakin wani dan siyasa ba, cewar Kwankwaso

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana dalilin dayasa ba zai taba zama mataimakin qmwani dan siyasa ba.

Kwankwaso ya bayyana hakan ne a ranar asabar yayin da yake jihar Gombe don bude babban ofshin jam’iyyar NNPP a jihar.

inda yace idan har ya amince ya zama mataimakin wani dan siyasa toh hakan zai kawowa jam’iyyar NNPP cikas wannan shine dalilin.

Kuma yace suna tattaunawa da Labour Party don suyi maha amma babban matsalar itace kowa yana son a bashi tikitin dan takarar shugaban kasar

Leave a Reply

Your email address will not be published.