Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa na zai koma ofishin shugabancin Najeriya karo na uku ba, watau Villa.
Ya bayyana hakan ne yayin dayake ganawa da firaym minista na kasar Burtaniya, Boris Johnson a taron da suka gudanar na mulkin mallaka karo 26 a Ruwanda.
Inda shugaba Buhari ya bayyana masa cewa zai bi doka kamar yadda kundin tsarin mulkin kasar ya tanadar ba zai nemi komawa Villa ba.