fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Ba’a fahimceni bane, bance Kasar Benin Republic zata hade da Najeriya ba>>Ministan Harkokin kasashen waje

Ma’aikatar harkokin kasashen waje ta bayyana cewa Rahotannin dake cewa Ministan ma’aikatar, Geoffrey Onyeama yace kasar Benin Republic zata hade da Najeriya ba gaskiya bane.

 

A sanarwar da kakakin Ministan, Mr. Ferdinand Nwonye ya fitar, ya bayyana cewa, Ministan bayan ganawa da takwaransa na kasar Benin yace ne Shugaban kasar Benin ya gayawa shugaba Buhari cewa yana so kasarsa da Nasu kulla yarjejeniya da alaka me kyau ta yanda Benin din zata zama kamar jiha ta 37 a cikin Najeriya.

 

Yace Najeriya bata da wata rigimar kasa tsakaninta da Benin sannan bata da niyyar hadewa da kasar.

 

A dazi dai mun kawo muku Rahoto daga Dailytrust kan cewa Ministan yace Kasar ta Benin Republic na son Hadewa da Najeriya amma Ministan yace ba’a fahimceshi bane.

 

The attention of the Ministry of Foreign Affairs has been drawn to misleading reports in the media that the Republic of Benin is aspiring to be the 37 State of the Federal Republic of Nigeria.

 

The Honourable Minister of Foreign Affairs, Geoffrey Onyeama, in the presence of his counterpart from the Republic of Benin granted a Press Interview after a very fruitful meeting between Ministerial delegations from both countries.

“And stated therein ‘… the President of Benin Republic said he would like the relations between the two countries to be so close as if Benin was the 37th State of Nigeria’.

“The Federal Republic of Nigeria has no territorial ambition and has never aspired to make Benin or any country as part of Nigeria.

“The Minister of Foreign Affairs was therefore quoted out of context and the general public should kindly disregard the wrong information,” the ministry urged.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *