fbpx
Sunday, March 26
Shadow

“Ba’a fitar da Yusu Buhari kasar waje ba”>>Fadar shugaban kasa

Fadar shugaban kasar Najeriya ta hannun me magana da yawun shugaban kasar, Garba Shehu ta karyata rahoton da The Cable suka wallafa cewa an fitar da dan shugaban kasar, Yusuf Buhari zuwa kasar Jamus dan cigaba da duba lafiyarshi acan.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Jaridar Daily Trust tace Garba Shehun ya aikawa wakilinta da sakon waya cewa maganar fitar da Yusuf Buhari kasar waje karyace, haka bbchausa ma ta rahoto cewa Garba Shehun ya gayamusu cewa ba’a fitar da Yusuf waje ba.
Amma da bbchausan suka tambayeshi shin akwai yiyuwar za’a fitar dashi kasar waje, sai Garban yace, danginshine kawai zasu iya fadar hakan.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  Sama da 'yan cirani 30 ne suka nutse a tekun Tunisia ciki har da jarirai da ƙanan yara

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *