fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Ba’a taba yin gwamnati me kyau irin taka ba>>Ministocin da suka aje aiki suka gayawa shugaba Buhari

Ministocin da suka ajiye aiki a gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari sun bayyana cewa, ba’a taba yin gwamnati irin ta shugaban kasar ba.

 

Sun gode masa da ya basu dama suka bada gudummawarsu wajan yiwa kasa aiki.

 

Ministocin wanda su 10 ne suka ajiye mukamansu, sun bayyana hakane ta hannun Godswill Akpabio.

 

Speaking on behalf of the other ministers at a valedictory session for appointees leaving the cabinet to pursue political ambitions, the Minister of Niger Delta, Godswill Akpabio, who is among the presidential candidates on the platform of the All Progressives Congress, APC, described working with the President as a “fantastic and knowledgeable experience.”

Akpabio said Buhari is the “best president Nigeria could ever have had at a time of difficult circumstances.”

Karanta wannan  'Yan takarar APC, da Gwamnonin jam'iyyar sun amince shugaba Buhari ya zabi mutum daya da yake son ya zama shugaban kasa a APc ba tare da yon zaben fidda gwani ba

He said that as they resign for others to take over, they will continue to be great disciples of Buhari.
“As we step aside from FEC (Federal Executive Council), I want you to know that you have disciples in us. I want you to know that it is time for us to propagate Buharism.

“I want you to know that we are going to be working closely with the Minister of Information and Culture to take your message of transformation, love, patience, and administrative sagacity to Nigerians,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.