fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Bababar matsalata da Sarki Sanusi da har tasa na tsigeshi daga Sarauta shine surutunsa yayi yawa, yana caccakar Gwamnati>Gwamna Ganduje

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa dalilin da yasa ya sauke Sarki Sanusi daga Sarauta shine satkin bai san aikin da ya kamata a ce sarki na yi ba.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channelstv.  Yace sarki Sanusi ya rika kawo abubuwan da zasu lalata masarautar Kano dake da mutunci a idanun jama’a.

 

Yace Sarki Sanusi tsohon me sukar gwamnati ne amma da ya zama sarki sai ya kasa canjawa daga yawan surutun da yake zuwa irin halayyar da aka san sarki da ita.

 

Gwamna Gwamna Ganduje yace wannan itace babbar matsalar da ya samu da Sarki Sanusi shiyasa ya saukeshi.

“The real story was that the deposed emir of Kano did not understand the responsibilities of a traditional ruler especially for a strong institution like that of Kano.

Karanta wannan  Gadon Boko Haram mukayi a wurin PDP kuma kuma yanzu mun kusan babu su a doron kasa duk mun hallaksu, cewar gwamnatin tarayya

“The emir of Kano was a social critic, a celebrated social critic and there was nothing wrong with that because he is an educated person; there is freedom of speech.”

 

“That was the problem. That was the biggest problem; that he could not change his mode of life from social critic to an institution.

“As of now, that institution does not afford a social critic of his style. With the problem in the society, he was destroying the institution. That was why I had a problem with him; he was destroying the institution,” Ganduje added

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.