fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Babban abinda ke damuna shine matsanancin halin da Najeriya zata shiga idan na sauka akan mulki, cewar shigaba Buhari

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin masu hannu da tsaki na jam’iyyar APC a fadarsa yau ranar juma’a.

Wanda suka hada da gwamnoni da ministoci da sauransu. Shugaban kasar ya bayyana cewa babban abinda ke damunsa shine matsanancin halin da kasar zata shiga idan ya sauka akan mulki.

Kuma ya jinjina masu sosai saboda hadin kai da suke da shi da kuma goyon bayan da suke bashi saboda haka yana godiya sosai.

Inda kuma yace masu yaji dadi da suka gudanar da babban taronsu lafiya lau da kuma zaben fidda gwani duk cikin limana.

Leave a Reply

Your email address will not be published.