fbpx
Monday, May 23
Shadow

Babban basaraken Yarbawa, Alafin of Oyo ya rasu

Babban basaraken Yarbawa, Lamidi Adeyemi wanda shine Alafin of Oyo ya rasu a daren jiya Juma’a.

 

Ya rasu a asibitin koyarwa na jami’ar Afe Babalola dake Ekiti kuma tuni aka kai gawarsa jihar Oyo.

 

Dan shekaru 83 wanda shine yafi samun tsawon mulki a tarihin masarautar, ya mulki Oyo tsawon shekaru 52.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ana ta aikon min sakonnin barazana>>Inji Wanda yace ya hakura da karatu a jami'ar ABu saboda kashe Deborah da tawa Annabi Muhammad(SAW) batanci

Leave a Reply

Your email address will not be published.