fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Babban dalilin dayasa Najeriya ke cigaba da kasancewa kasa mafi talauci a fadin duniya

Daya daga cikin babban dalilin dayasa Najeriya take cigaba da kasancewa kasa mafi talauci a duniya shine jama’arta sun fi miliyan 200.

Kuma dama idan kasa nada jama’a sosai to gwamnatin kasar ba zata iya kula dasu sosai ba kuma talauci zaiyi yawa a kasar.

Domin gwamnatin kasar ba baza iya kula da lafiyarsu ba sannan ba zata kuma iya samar masu wadatattun ayyuka sosai ba.

Kamar yadda gwamnatin PDP da APC suka kasa samarwa Najeriya tsayayyar wutar lantarki, kuma gashi man futur da gas na kara tsada a kullun.

Leave a Reply

Your email address will not be published.