Mai martaba Sarkin Kano Muhammad Sanusi II tare da babban dansa Aminu Sanusi Lamido.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Baba Ciroma Babban dan sarkin Kano Sanusi II ne, kuma jikan Sarkin Kano Ado Bayero yana daya daga cikin daliban da za a yaye daga makarantar ‘yan sanda dake Plateau a yau a matsayin ASP.
Ana ci gaba da bikin yaye sababbin ‘yan sandan a yanzu.
Daga Sa’adatu Baba Ahmad
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});