fbpx
Friday, December 2
Shadow

Babban darektan NCDC ya bayyana cewa annobar Covid-19 ta hallaka mutane kusan miliyan shida a fadin duniya

Babban darektan kungiyar NCDC dake lura da cututtuka ta kasar Najeriya, Dr Ifedayo Adetifa ya bayyana cewa annobar cutar sarkewar numfashi ta kashe mutane kusan miiyan shida a fadin duniya.

Ya bayyana hakan ne yayin da suke gudanar wani lacca da jami’ar jihar Ondo ta COBHS ta hada.

Inda ya kara wayar da kan mutane akan cigaba da yin rigakafin cutar data adabi duniya bakidaya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *