Babban lauyan gwamnatin tarayya kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami ya jewa tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso gaisuwar rashin dan uwansa.
Wadannan hotunan ganawarsu ne daga wajan rasuwar.