fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Babban sojan Najeriya ya sha maganin kara karfin mazakuta ya mutu

Wani babban sojan Najeriya a makarantar horas da kananan sojojin dake Zaria, majo Martins ya Mutu.

 

Saidai bayan mutuwarsa, an kama wata mata Busayo wadda matar aurece amma farkarsa ce dan bayan shan maganin kara karfin mazakutar ma ita ya kira.

 

FIJ tace an kama matar ana zargin itace ta kashe babban sojan, amma wata majiya daga gidan sojan tace an san abinda ya kashe sojan, kawai dai ana cin zalin matarne.

 

A karshe dai an saki matar ranar 20 ga watan Disamba amma an mata gargadin kada ta sake ta yi magana da ‘yan jarida.

Karanta wannan  Yadda yarinya 'yar shekara biyu ta kashe maciji bayan ya sareta

 

Kokarin FIJ na jin bakin kakakin soji akan lamarin ya faskara

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.