fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Babbar Fasto A Katsina Ta Jingine Kiristanci Ta Rungumi Musulunci

Fitacciyar Fasto a jihar Katsina Grace Aji ta jingine addinin Kiristanci ta rungumi addinin Musulunci. Faston ta sauya sunan ta zuwa Hauwa’u. A cewarta ta yi matukar godiya ga Madaukakin Sarki Allah da ya Shiryar da ita ga tafarkin addinin Musulunci.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Daga shafin Sarauniya


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ji bayanin yanda ake dannewa kananan sojojin Najeriya hakkokinsu

Leave a Reply

Your email address will not be published.