fbpx
Monday, August 15
Shadow

Babbar kotun Oyo tayi watsi da shari’ar daukaka kara da mataimakin gwamnan jihar yayi biyo bayan tsige shi da majalissa ke shirin yi

Babbar kotun jihar Oyo ta watsi da shari’ar daukaka kara da mataimakin gwamnan jihar yayi, Mr. Rauf Olaniyan.

Mataimakin gwamnan jihar ya daukaka karan ne bayan da majalissar jihar ta fara bin tsarin tsige shi a ofishinsa.

Kuma kotun tace majalissar nada wannan damar ya tsige shi a ofishinsa domin an tanadi hakan a kundin tsarin mulkin Najeriya.

Saboda haka kotun tacewa majalissar ta cigaba da bin tsarin tsige mataimakin gwamnan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin Anambra tace babu wani dan takarar da zai saka fastocinsa a jihar face ya biya naira miliyan goma

Leave a Reply

Your email address will not be published.