fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Babbar Magana: Alkali ya yafewa wani mai laifin fyade a Jihar Ekiti

Alkalin babbar Kotun Jihar Ekiti ya yi wa, wani mutum mai laifin fyade (Dennis Kiyede) afuwa.

Yan sanda ne dai suka gurfanar da Kiyede a kan laifin yiwa tobashiyarsa mai shekaru 16 fyade.

An tabbatar da cewa ya aikata wannan laifin ne a ranar 14 ga Fabrairu, 2019 a Ilupeju, Ijan Ekiti, yayin da suke zama waje daya tare da ita.

Amma alkalin, Mista Adeyeye wanda ya bayyana cewa mai gabatar da kara ya tabbatar da cewa mutumin ya aikata laifin fyaden, kuma ya yafe masa bisa rashin lafiya.

Alkalin yace na same shi da laifin da ake zarginsa saboda ba shi da isassar lafiya, yanzu haka baya iya tsayawa da kafafunsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *